Ya ce ya lura da yadda kwayar ta hau kanta a farko muhawarar.
Mr. Trump ya bukaci a yi musu gwajin shan kwayoyi kafin su fafata a muhawararsu ta karshe da za a yi a ranar Laraba.
Sai dai ofishin yakin neman zaben Mrs. Clinton ya ce masu zabe za su iya gane cewa Trump na yin yunkuri ne kawai na yi wa zaben zagon-kasa.
Trump dai na kara rasa goyon baya a wasu muhimman jihohi.288